Jama'a barka da rana kuna tare da Abubakar Muhammad cikin shirin wasannin rana
Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta samu nasara  a kan kungiyar kwallon kafa ta Sharktar Donesxt