"Zan kasance a shirye kuma in kasance a shirye domin buga wasan El Clasico", in ji Jude Bellingham ga TVE. Babu wani mummunan rauni ga dan wasan tsakiyar na Ingila.



Labari: Filin wasa na Al-Nassr zai karbi bakuncin gasar cin kofin Spanish Super Cup a watan Janairu. Inji - Relevo



S A B O N - L A B A R I
Raphinha zai buga wasan El-Clasico Bayan ya dauki horo me kyau a yau, amma Frenkie da Lewandowski har yanzu suna cikin shakku, buga Wasan El Classicon su zai dogara ne da yadda suka dauki horo na gaba, in ji Javi Miguel.