Cristiano Ronaldo na iya barin Manchester United a ƙarshen wannan kakar wasan idan bai amince da sabon kocin kungiyar na din-din-din da za a nada ba. (Star)