Tottenham a shirye take ta sake taya Adama Traore, ɗan wasan gefe mai shekara 25 daga Wolverhampton Wanderers. (Athletic - subscription required)